Waafir Da Hazaj a Mahangar Ra'i Raba-Gardama
Akwai ra’o’i daban-daban kan yadda ake yanyanka baitocin rubutattun waqoqin Hausa domin fitar da karuruwan da suka dace da ire-iren waqoqin. Masana da manazarta Arulin Hausa na da ra’o’i aqalla guda huxu da suka haxa da mai nasaba da Larabci, wanda M.K.M. Galadanci (1975) ke jagoranta sai kuma mai n...
Main Author: | |
---|---|
Format: | Article in Journal/Newspaper |
Language: | unknown |
Published: |
Zenodo
2023
|
Subjects: | |
Online Access: | https://doi.org/10.5281/zenodo.8380698 |
id |
ftzenodo:oai:zenodo.org:8380698 |
---|---|
record_format |
openpolar |
spelling |
ftzenodo:oai:zenodo.org:8380698 2024-09-15T18:33:43+00:00 Waafir Da Hazaj a Mahangar Ra'i Raba-Gardama Ahmadu Bello, mni 2023-09-01 https://doi.org/10.5281/zenodo.8380698 unknown Zenodo https://doi.org/10.5281/zenodo.8380697 https://doi.org/10.5281/zenodo.8380698 oai:zenodo.org:8380698 info:eu-repo/semantics/openAccess Creative Commons Attribution 4.0 International https://creativecommons.org/licenses/by/4.0/legalcode info:eu-repo/semantics/article 2023 ftzenodo https://doi.org/10.5281/zenodo.838069810.5281/zenodo.8380697 2024-07-25T15:07:22Z Akwai ra’o’i daban-daban kan yadda ake yanyanka baitocin rubutattun waqoqin Hausa domin fitar da karuruwan da suka dace da ire-iren waqoqin. Masana da manazarta Arulin Hausa na da ra’o’i aqalla guda huxu da suka haxa da mai nasaba da Larabci, wanda M.K.M. Galadanci (1975) ke jagoranta sai kuma mai nasaba da Tsarin Sautin da ake jinginawa da Junaidu (1981) da kuma mai nasaba da Adabin Baka da ake dangantawa da Muhammad (1973 da 1979 da 1981). Akwai kuma ra’i Raba-Gardama na Bello (2014). An tattauna yadda ake amfani da waxannan ra’o’i inda qafa ta takwas (8) v v – v – da ke samar da karin Kamil da kuma qafa ta shida (6) – – v – mai samar da karin Rajaz kan zo a baitocin waqa xaya, kuma bai kamata su zo a haka ba, tare da yadda za a warware matsalar. Ana iya duba Bello (2014 da 2015 da 2017) domin qarin bayani. Wannan maqalar ta qara qarfafa ra’in Raba-Gardama ta hanyar tabbatar da cewa wannan ra’i na iya yin aiki sosai a kan Waafir da Hazaj, idan qafa ta uku (3) v – v v – da ke samar da karin Waafir ta zo tare da qafa ta biyu (2) v – – – da ke samar da karin Hazaj a baitocin waqa xaya. Ma’ana, kamar yadda qafa ta 8 da ta 6 (8 + 6) ba sa zuwa a gwame wajen samar da kari, haka ma qafa ta 3 da ta 2 (3 + 2) ba sa zuwa. Inda kuma aka sami irin wannan hali a kowace irin rubutacciyar waqa, wannan ra’i na raba-gardama zai fayyace komai qarara ta hanyar qididdigar bayyanar qafa mafi rinjaye, da za a xora karin waqar a kai. An kuma bayyana haka a wasu baitocin waqa guda takwas (8) inda a qarshe aka xora karinsu a Hazaj inda qafa ta biyu v – – – ta zo sau hamsin (50) akasin qafa ta uku v – v v – mai samar da Waafir da ta zo sau talatin (30) kurum. Article in Journal/Newspaper sami Zenodo |
institution |
Open Polar |
collection |
Zenodo |
op_collection_id |
ftzenodo |
language |
unknown |
description |
Akwai ra’o’i daban-daban kan yadda ake yanyanka baitocin rubutattun waqoqin Hausa domin fitar da karuruwan da suka dace da ire-iren waqoqin. Masana da manazarta Arulin Hausa na da ra’o’i aqalla guda huxu da suka haxa da mai nasaba da Larabci, wanda M.K.M. Galadanci (1975) ke jagoranta sai kuma mai nasaba da Tsarin Sautin da ake jinginawa da Junaidu (1981) da kuma mai nasaba da Adabin Baka da ake dangantawa da Muhammad (1973 da 1979 da 1981). Akwai kuma ra’i Raba-Gardama na Bello (2014). An tattauna yadda ake amfani da waxannan ra’o’i inda qafa ta takwas (8) v v – v – da ke samar da karin Kamil da kuma qafa ta shida (6) – – v – mai samar da karin Rajaz kan zo a baitocin waqa xaya, kuma bai kamata su zo a haka ba, tare da yadda za a warware matsalar. Ana iya duba Bello (2014 da 2015 da 2017) domin qarin bayani. Wannan maqalar ta qara qarfafa ra’in Raba-Gardama ta hanyar tabbatar da cewa wannan ra’i na iya yin aiki sosai a kan Waafir da Hazaj, idan qafa ta uku (3) v – v v – da ke samar da karin Waafir ta zo tare da qafa ta biyu (2) v – – – da ke samar da karin Hazaj a baitocin waqa xaya. Ma’ana, kamar yadda qafa ta 8 da ta 6 (8 + 6) ba sa zuwa a gwame wajen samar da kari, haka ma qafa ta 3 da ta 2 (3 + 2) ba sa zuwa. Inda kuma aka sami irin wannan hali a kowace irin rubutacciyar waqa, wannan ra’i na raba-gardama zai fayyace komai qarara ta hanyar qididdigar bayyanar qafa mafi rinjaye, da za a xora karin waqar a kai. An kuma bayyana haka a wasu baitocin waqa guda takwas (8) inda a qarshe aka xora karinsu a Hazaj inda qafa ta biyu v – – – ta zo sau hamsin (50) akasin qafa ta uku v – v v – mai samar da Waafir da ta zo sau talatin (30) kurum. |
format |
Article in Journal/Newspaper |
author |
Ahmadu Bello, mni |
spellingShingle |
Ahmadu Bello, mni Waafir Da Hazaj a Mahangar Ra'i Raba-Gardama |
author_facet |
Ahmadu Bello, mni |
author_sort |
Ahmadu Bello, mni |
title |
Waafir Da Hazaj a Mahangar Ra'i Raba-Gardama |
title_short |
Waafir Da Hazaj a Mahangar Ra'i Raba-Gardama |
title_full |
Waafir Da Hazaj a Mahangar Ra'i Raba-Gardama |
title_fullStr |
Waafir Da Hazaj a Mahangar Ra'i Raba-Gardama |
title_full_unstemmed |
Waafir Da Hazaj a Mahangar Ra'i Raba-Gardama |
title_sort |
waafir da hazaj a mahangar ra'i raba-gardama |
publisher |
Zenodo |
publishDate |
2023 |
url |
https://doi.org/10.5281/zenodo.8380698 |
genre |
sami |
genre_facet |
sami |
op_relation |
https://doi.org/10.5281/zenodo.8380697 https://doi.org/10.5281/zenodo.8380698 oai:zenodo.org:8380698 |
op_rights |
info:eu-repo/semantics/openAccess Creative Commons Attribution 4.0 International https://creativecommons.org/licenses/by/4.0/legalcode |
op_doi |
https://doi.org/10.5281/zenodo.838069810.5281/zenodo.8380697 |
_version_ |
1810475425251459072 |