Masu binciken sun ce ƙwayar cutar ta COVID-19 na iya sauyawa a hankali, ta sa ci gaban rigakafin cikin sauƙi ...

Hausa translation of DOI: 10.3390/pathogens9100829 ... : Annobar cutar COVID-19 tana ci gaba da taɓarɓarewa tun farkonta a ƙarshen watan Nuwamban na shekarar 2019 a birnin Wuhan na ƙasar Sin. Fahimtar da kuma sa-ido a kan yadda ƙwayar halittar ƙwayar cutar take faruwa, yanaye-yanayenta na wuri, da k...

Full description

Bibliographic Details
Main Author: ST Communication
Format: Article in Journal/Newspaper
Language:unknown
Published: My University 2023
Subjects:
Online Access:https://dx.doi.org/10.60763/africarxiv/1340
https://africarxiv.ubuntunet.net/handle/1/1399
id ftdatacite:10.60763/africarxiv/1340
record_format openpolar
spelling ftdatacite:10.60763/africarxiv/1340 2024-09-09T20:06:17+00:00 Masu binciken sun ce ƙwayar cutar ta COVID-19 na iya sauyawa a hankali, ta sa ci gaban rigakafin cikin sauƙi ... ST Communication 2023 https://dx.doi.org/10.60763/africarxiv/1340 https://africarxiv.ubuntunet.net/handle/1/1399 other unknown My University Ƙarancin maimaituwar sauyi SARS-CoV-2 COVID-19 article CreativeWork 2023 ftdatacite https://doi.org/10.60763/africarxiv/1340 2024-06-17T09:59:01Z Hausa translation of DOI: 10.3390/pathogens9100829 ... : Annobar cutar COVID-19 tana ci gaba da taɓarɓarewa tun farkonta a ƙarshen watan Nuwamban na shekarar 2019 a birnin Wuhan na ƙasar Sin. Fahimtar da kuma sa-ido a kan yadda ƙwayar halittar ƙwayar cutar take faruwa, yanaye-yanayenta na wuri, da kwanciyar tsayuwarta yana da matuƙar muhimmanci, musamman wajen daƙile yaɗuwar cutar musamman ga samar da allurar rigakafi ta duniya da take rufe dukkan nau’o’in da suke yawo. Daga wannan ra’ayi, mun bincika cikakkun ilahirin ƙwayoyin gadon SARS-CoV-2 guda 30,983 daga ƙasashe 79 da ke cikin nahiyoyi shida kuma muka tattara daga 24 ga watan Disamba 2019, zuwa 13 ga Mayu 2020, bisa ga rumbun bayanan GISAID. Bincikenmu ya nuna kasancewar ɓangarorin rukunoni 3206, tare da rarraba iri ɗaya na sauyi a yankuna daban-daban. Abin sha’awa shi ne, an lura da ƙarancin maimaituwar sauyi; sauyi guda 169 kawai ne (kashi 5.27%) suka sami yaɗuwa fiye da kashi 1% na ilahirin ƙwayoyin gadon. Duk da haka, an gano sauye-sauye goma sha huɗu waɗanda ba a san su ba (> 10%) a wurare ... Article in Journal/Newspaper sami DataCite
institution Open Polar
collection DataCite
op_collection_id ftdatacite
language unknown
topic Ƙarancin maimaituwar sauyi
SARS-CoV-2
COVID-19
spellingShingle Ƙarancin maimaituwar sauyi
SARS-CoV-2
COVID-19
ST Communication
Masu binciken sun ce ƙwayar cutar ta COVID-19 na iya sauyawa a hankali, ta sa ci gaban rigakafin cikin sauƙi ...
topic_facet Ƙarancin maimaituwar sauyi
SARS-CoV-2
COVID-19
description Hausa translation of DOI: 10.3390/pathogens9100829 ... : Annobar cutar COVID-19 tana ci gaba da taɓarɓarewa tun farkonta a ƙarshen watan Nuwamban na shekarar 2019 a birnin Wuhan na ƙasar Sin. Fahimtar da kuma sa-ido a kan yadda ƙwayar halittar ƙwayar cutar take faruwa, yanaye-yanayenta na wuri, da kwanciyar tsayuwarta yana da matuƙar muhimmanci, musamman wajen daƙile yaɗuwar cutar musamman ga samar da allurar rigakafi ta duniya da take rufe dukkan nau’o’in da suke yawo. Daga wannan ra’ayi, mun bincika cikakkun ilahirin ƙwayoyin gadon SARS-CoV-2 guda 30,983 daga ƙasashe 79 da ke cikin nahiyoyi shida kuma muka tattara daga 24 ga watan Disamba 2019, zuwa 13 ga Mayu 2020, bisa ga rumbun bayanan GISAID. Bincikenmu ya nuna kasancewar ɓangarorin rukunoni 3206, tare da rarraba iri ɗaya na sauyi a yankuna daban-daban. Abin sha’awa shi ne, an lura da ƙarancin maimaituwar sauyi; sauyi guda 169 kawai ne (kashi 5.27%) suka sami yaɗuwa fiye da kashi 1% na ilahirin ƙwayoyin gadon. Duk da haka, an gano sauye-sauye goma sha huɗu waɗanda ba a san su ba (> 10%) a wurare ...
format Article in Journal/Newspaper
author ST Communication
author_facet ST Communication
author_sort ST Communication
title Masu binciken sun ce ƙwayar cutar ta COVID-19 na iya sauyawa a hankali, ta sa ci gaban rigakafin cikin sauƙi ...
title_short Masu binciken sun ce ƙwayar cutar ta COVID-19 na iya sauyawa a hankali, ta sa ci gaban rigakafin cikin sauƙi ...
title_full Masu binciken sun ce ƙwayar cutar ta COVID-19 na iya sauyawa a hankali, ta sa ci gaban rigakafin cikin sauƙi ...
title_fullStr Masu binciken sun ce ƙwayar cutar ta COVID-19 na iya sauyawa a hankali, ta sa ci gaban rigakafin cikin sauƙi ...
title_full_unstemmed Masu binciken sun ce ƙwayar cutar ta COVID-19 na iya sauyawa a hankali, ta sa ci gaban rigakafin cikin sauƙi ...
title_sort masu binciken sun ce ƙwayar cutar ta covid-19 na iya sauyawa a hankali, ta sa ci gaban rigakafin cikin sauƙi ...
publisher My University
publishDate 2023
url https://dx.doi.org/10.60763/africarxiv/1340
https://africarxiv.ubuntunet.net/handle/1/1399
genre sami
genre_facet sami
op_doi https://doi.org/10.60763/africarxiv/1340
_version_ 1809938659455008768