Masu binciken sun ce ƙwayar cutar ta COVID-19 na iya sauyawa a hankali, ta sa ci gaban rigakafin cikin sauƙi ...

Hausa translation of DOI: 10.3390/pathogens9100829 ... : Annobar cutar COVID-19 tana ci gaba da taɓarɓarewa tun farkonta a ƙarshen watan Nuwamban na shekarar 2019 a birnin Wuhan na ƙasar Sin. Fahimtar da kuma sa-ido a kan yadda ƙwayar halittar ƙwayar cutar take faruwa, yanaye-yanayenta na wuri, da k...

Full description

Bibliographic Details
Main Author: ST Communication
Format: Article in Journal/Newspaper
Language:unknown
Published: My University 2023
Subjects:
Online Access:https://dx.doi.org/10.60763/africarxiv/1340
https://africarxiv.ubuntunet.net/handle/1/1399
Description
Summary:Hausa translation of DOI: 10.3390/pathogens9100829 ... : Annobar cutar COVID-19 tana ci gaba da taɓarɓarewa tun farkonta a ƙarshen watan Nuwamban na shekarar 2019 a birnin Wuhan na ƙasar Sin. Fahimtar da kuma sa-ido a kan yadda ƙwayar halittar ƙwayar cutar take faruwa, yanaye-yanayenta na wuri, da kwanciyar tsayuwarta yana da matuƙar muhimmanci, musamman wajen daƙile yaɗuwar cutar musamman ga samar da allurar rigakafi ta duniya da take rufe dukkan nau’o’in da suke yawo. Daga wannan ra’ayi, mun bincika cikakkun ilahirin ƙwayoyin gadon SARS-CoV-2 guda 30,983 daga ƙasashe 79 da ke cikin nahiyoyi shida kuma muka tattara daga 24 ga watan Disamba 2019, zuwa 13 ga Mayu 2020, bisa ga rumbun bayanan GISAID. Bincikenmu ya nuna kasancewar ɓangarorin rukunoni 3206, tare da rarraba iri ɗaya na sauyi a yankuna daban-daban. Abin sha’awa shi ne, an lura da ƙarancin maimaituwar sauyi; sauyi guda 169 kawai ne (kashi 5.27%) suka sami yaɗuwa fiye da kashi 1% na ilahirin ƙwayoyin gadon. Duk da haka, an gano sauye-sauye goma sha huɗu waɗanda ba a san su ba (> 10%) a wurare ...